{"status":"success","count":58,"data":[{"id":69,"quote":"Daina damuwa da bayani akan a fahimceka. Mai son ya fahimceka baya bu\u0199ata, wanda ba ya so ya fahimceka bai cancanci hakan ba. Ka bari a fahimceka yadda akeso, ba mai ikon motsa ko silin gashi \u0257aya dake kanka.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 10:46:48","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":68,"quote":"Kada yabo ya sanya ka ko ya hana ka. Hakan zai iya maishe ka bawan kowani tasono.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:28:51","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":67,"quote":"Wawaye zasu zayyana maka kanka tamkar sun fi ka sanin kan naka, amma kada wannan ya kai ko ga inuwarka, don su kansu basu san kawunansu ba balle su san wani, taron shirmammu ne zalla.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:27:50","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":66,"quote":"Babu nauyin farantawa kowa a kanka face nauyin da mahalaccinka ya \u0257ora maka.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:27:10","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":65,"quote":"Baare mai fahimtarka ya fi na gida da fahimtarka ke masa nauyi.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:26:40","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":64,"quote":"Gayyar a so ka kuma a zageka gayyar banza ce, ka daraja ta magauta ma sama da ita.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:26:09","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":63,"quote":"Ba ha\u0257a hanya tsakanin matafiya zuwa al\u0199iblu mabanbanta, ko da aminan tagwaye ne.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:24:55","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":62,"quote":"Yadda ba abunda ya ha\u0257a kifi da kaska, haka ba abunda ya ha\u0257a \u0257an tsari da \u0257an kara zube.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:24:35","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":61,"quote":"Kada ka amshi shawarar yadda zaka amfani kanka daga al'ummar da ta gaza amfanar kanta.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:24:13","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":60,"quote":"Tarin tsintsiya babu shara itama sharar ce, komai yawan ta.","status":"Published","created_at":"2026-08-12 08:23:50","category":{"id":26,"name":"Darasi"}},{"id":58,"quote":"Idan akwai abu \u0257aya da zuciyata ba za ta ta\u0253a gajiya da shi ba, to shi ne tunanin ki Domin duk lokacin da na tuna da ke murmushi yana bayyana a fuskata","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:29:04","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":57,"quote":"Ke ba kawai masoyiyata ba ce, ke ce farin cikina, natsuwata, da mafarkin da nake godiya da shi a kowace rana","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:28:25","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":56,"quote":"Ko da duniya ta juya baya gare ni muddin kina tare da ni, zan ji cewa ina da komai","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:28:02","category":{"id":9,"name":"Kalaman Soyayya"}},{"id":55,"quote":"A cikin dubban mutane, zuciyata ta za\u0253e ki Kuma da za a ba ni dama sau dubu, ke zan sake za\u0253a","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:27:33","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":54,"quote":"Murmushinki yana da wani sihiri da ke sa duk wata damuwa ta \u0253ace daga raina.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:27:10","category":{"id":9,"name":"Kalaman Soyayya"}},{"id":53,"quote":"Ina sonki ba saboda abin da kike da shi ba, ina sonki ne saboda yadda kike sa zuciyata ta ji idan kina kusa da ni","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:26:35","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":52,"quote":"Soyayya ta gaskiya ita ce lokacin da mutum ya zama addu'arka, farin cikinka, da dalilin murmushinka a lokaci guda","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:26:07","category":{"id":9,"name":"Kalaman Soyayya"}},{"id":51,"quote":"Kada ki manta, ko da ina da nisa dake, zuciyata na tare dake. Ina kaunarki da gaske, kuma ina fatan kasancewarki har abada. \ud83d\udc98\ud83d\udcab","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:24:37","category":{"id":9,"name":"Kalaman Soyayya"}},{"id":50,"quote":"Ina yi miki fatan alkhairi a wannan safiya, ina ro\u0199on Allah Ya kareki daga dukkan sharri, Ya yawaita miki ni'ima da rahama. Kin cancanci farin ciki da kwanciyar hankali. \ud83c\udf3c","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:22:27","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":49,"quote":"Idan na tuna murmushinki, zuciyata tana jin sanyi. Idan na tuna yadda kike fahimta da nutsuwa, ina kara tabbatar da cewa kece mace ta daban. Soyayyarki ba kawai tana da\u0257a\u0257a zuciyata ba ce, tana koya min ha\u0199uri, fahimta, da gaskiya. \ud83e\udd70\ud83c\udf39","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:21:59","category":{"id":9,"name":"Kalaman Soyayya"}},{"id":48,"quote":"Kamar yadda rana ke bayyana duniya da haske, haka ke kike bayyana rayuwata da farin ciki. Kina da wuri mai girma a zuciyata, wuri da babu wanda zai iya maye gurbinsa. Ina ji a jikina cewa Allah ya ha\u0257a mu da \u0199addara mai albarka. \ud83d\ude4f\u2764\ufe0f","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:20:59","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":47,"quote":"Assalamu alaiki masoyiyata, fatan kina cikin koshin lafiya da natsuwar zuciya. Yau da safe zuciyata ta tashi cike da \u0199aunarki, tana yawan ambatanki cikin shau\u0199i da tsananin kewarki. \ud83c\udf1e\ud83d\udc95","status":"Published","created_at":"2026-07-04 21:19:58","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":46,"quote":"Tabbas wata rana za ku gode wa Allah saboda addu'o'in da ku ka yi\r\nba tare da ya amsa mu ku ba.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:41:56","category":{"id":20,"name":"Addini"}},{"id":45,"quote":"Idan ka na son sau\u0199i da kwanciyar hankali, kada ka yi hassada.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:40:41","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":44,"quote":"Lokacin da ka fara tsayawa da kan ka, shi ne lokacin da duniya za ta fara tsayawa a gaba gare ka.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:39:27","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":43,"quote":"Gara ba a haifa ba, da a haifa ba a karantar ba, domin Jahilci shi ne tushen duk wata Masifa.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:36:59","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":42,"quote":"Allah kai mana arziki, Allah ka karemu daga dukkan sharri, don darajar Sayyada Amina Bint Wahb (AS) Amen \ud83d\ude4f.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:35:26","category":{"id":20,"name":"Addini"}},{"id":41,"quote":"Abokai su na gaya ma ka abinda ka ke son ji, amini ya na gaya ma ka gaskiya.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:34:56","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":40,"quote":"Mu dena mantawa..\r\nranar lahira Allah bazai tambayeku aikin kowa ba sai kanku, wlh mai laifi yana iya tafiya aljanna wanda yaita surutu kan laifin Kaga ya tafi wuta, mu kiyayi harshe!!","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:33:20","category":{"id":20,"name":"Addini"}},{"id":39,"quote":"Macen da ta fi yawan dariya, tafi sauran mata \u0253oye ba\u0199in ciki da Damuwarta.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:33:03","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":38,"quote":"\u018aa Nah,\r\nMacen da ta Kalleka Sama Da \u0198asa Lokacin da kaje neman Aurenta kafin ta kore ka, Ranar da kaji Sallamarta kana gefen Zazzafar Motarka, ka mata kallon sama da kasa kafin ka shige Mota ka barta a wajen.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:32:46","category":{"id":22,"name":"Kalaman Dattijo"}},{"id":37,"quote":"Karku cutar Da Mata masu yawan Fara'a da Dariya, Zaku Hanasu Bacci in dare yayi\ud83d\ude22","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:31:58","category":{"id":21,"name":"Rayuwa"}},{"id":36,"quote":"Idan Mace ta gujeka ba ta dawowa dan tayi kewarka, ta kan dawo ne dan ta kasa maye gurbinka.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:31:32","category":{"id":21,"name":"Rayuwa"}},{"id":35,"quote":"Idan ka \u018aauki littafi mai \u018aauke d Rubutu ka Manna A Fuskarka, ko kayi \u0198o\u0199arin karanta Rubutun bazai karantu ba...\r\nToh Kamar Haka Mutane Suke Cikin Rayuwarka, Idan Ka Matsa Dasu Kusa Dakai Sosai Bazaka iya karanta su ba(sanin Ha\u0199i\u0199anin halinsu), Amma Yayinda ka \u018aan matsa dasu Gefe sai kaga Kana karanta su tsaf harda Number shafi.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:31:10","category":{"id":21,"name":"Rayuwa"}},{"id":34,"quote":"Wanda Ciwo ya sameshi addu'a kawai yake Bu\u0199ata sai shan magani, Amma Cuta Inhar ta shafi zuciya ina tabbatar muku wannan ya\u0199i ne da yafi na takobi\ud83e\udd7a","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:30:26","category":{"id":25,"name":"Bakin Ciki"}},{"id":33,"quote":"\u018aa Nah, Rayuwa Ba ta koyar da Darasi a Kyauta, idan kaji nace \"rayuwa Ta koyar dani darasi..\" Toh Ha\u0199i\u0199a sanda na kar\u0253i Punishment \ud83d\udc94\ud83d\ude2d","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:29:45","category":{"id":22,"name":"Kalaman Dattijo"}},{"id":32,"quote":"Zamantakewar yau da kullum...\r\nKarka Tsananta a Son wani!\r\nKarka Tsananta a Yarda Da Wani!\r\nKarka Tsananta Kulawa ga Wani!\r\nDomin wannan Tsanantawar Zata iya Saka A \u0198unci Mai Tsanani Watarana.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:29:17","category":{"id":21,"name":"Rayuwa"}},{"id":31,"quote":"Masoyiyatah Kin Gur\u0253ata mun Tunani..\ud83d\udc94\ud83e\udd7a\r\nTun bayan Rasuwarki, Duk taron Mata Inna Misalta ki Cikinsu Saisu Zube a Idaniyatah\ud83d\ude2d","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:28:52","category":{"id":25,"name":"Bakin Ciki"}},{"id":30,"quote":"Mace kamar Tsuntsuwa ce, Inka \u018aaureta Tamau ta mutu, In kuma ka Mata Ri\u0199on Sako-sako ka Rasata, Dan haka Mafita \u018aaya Shine ka Fige mata gashi. \ud83d\ude01\ud83d\ude01","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:28:29","category":{"id":24,"name":"Shawari"}},{"id":29,"quote":"Shiruu... \u0257in Dare Ciwo ne da ba mai jin Ra\u0257a\u0257insa sai Zuciyar Wanda yai Rashin (wani) masoyi\ud83e\udd7a\r\nHa\u0199i\u0199a muna Hawaye har mu kasa magana, Amma Hkn bai nufin mu masu Rauni ne, A'a Wannan Jarumta ce (Danne \u0198uncin Da Duk Haruffa suka Gaza Siffanta shi\ud83d\ude2a)\r\nshi Kukan Zuci tabbas yafi na kwayar ido, Da yawa ckn wanda kk ganin murmushinsu(kmr basu da damuwa), can \u0199asan zuciyarsu wuta na ambaliya amma baka sani ba\ud83d\udc94\ud83d\ude2d","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:28:04","category":{"id":25,"name":"Bakin Ciki"}},{"id":28,"quote":"Idan kana son Ta\u0253a zuciyar mace..\r\nKa iya kwalliya da sa kyawawan tufafi, idan kuna hira ka ri\u0199a kallon cikin idonta, idan tana ma magana kar kana saurin amsawa.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:27:43","category":{"id":24,"name":"Shawari"}},{"id":27,"quote":"\u018aa nah, in ka\u0199i cire lalaci ka fara gina mafarkinka, wani zai yi hayarka ku gina mafarkinsa. \ud83e\uddd9\ud83c\udfff\u200d\u2642\ufe0f","status":"Published","created_at":"2026-07-04 20:26:55","category":{"id":22,"name":"Kalaman Dattijo"}},{"id":26,"quote":"Kada ku Jinkirta tuba domin Mutuwa zata zo kwatsam ba tare da Garga\u0257i ba. Ka da ku yi ba'a ga wanda Ya f\u0101\u0257a cikin Wahala. Ka da ku daina yi wa Mutane Alheri.\r\n\r\nKu kasance masu gaskiya. \r\nKuma ku zama mara bukata\r\ndaga dukiyar Wasu.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 02:57:06","category":{"id":20,"name":"Addini"}},{"id":25,"quote":"Ke ce zuciyata da ruhina. \u0198aunar ki wani nau'i ne na fasaha. Zan iya jin ki ko da ba kya nan.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 02:55:54","category":{"id":18,"name":"Kalaman Yabo"}},{"id":24,"quote":"Kyakkyawar safiyar rana ta musamman, zuwa ga wacce murmushinta kadai haske ne, da kan iya kore duhun zuciyar namiji koshi waye.\r\nKo ba lalle, sabon dinki ko kwalliya, 100% nayi imani sai kinfi kowa haskawa ayau, bana shakka na saka ko nawane akanki cewa sai kinfi ko wace mace daukar ido da samun makalla,  na yarda da gwana ta. Barka da sallah zinariyar mata.","status":"Published","created_at":"2026-07-04 02:55:06","category":{"id":19,"name":"Barka Da Sallah"}},{"id":23,"quote":"Idan muka maida muradan mu dolen wasu, bama bukatar aiki tukuru, sune zasu yi mana aiki","status":"Published","created_at":"2026-07-04 02:51:45","category":{"id":14,"name":"Kalaman Hikima"}},{"id":22,"quote":"Haryanzu na kasa dena tinanin  yadda kike magana dani cikin girmamawa, A zahirin gaskiya ina bukatar sani sosai game da wannan baiwar Allah data fito daga gidan tarbiyya, suna ........... wanda kikaba number ki a ..........","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:19:17","category":{"id":16,"name":"Haduwar Farko"}},{"id":21,"quote":"Barka, suna na ............ wanda muka hadu dake a .......... Ina fatan kina lafiya ? \r\nNaji dadin fira dake sosai, kuma inaso hakan da dore, shine dalilin ma dayasa nayi miki alfarma nayi saving number ki da abokiyar fira ta, pls kema kiyi saving tawa da abokin firar ki","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:18:27","category":{"id":16,"name":"Haduwar Farko"}},{"id":20,"quote":"Salam, Gaskiya nayi fatan ace wadannan sakonnin da nake turo miki bisa izininki ne nake turo miki, domin kuwa da bazan takaitu a iya shafi daya ba, zan linka adadin kokarina wajen tura mikisu dayawa da inada tabbaci cewa idan na tura miki suna saki farin ciki, nidan manufata idan na tura ya sakaki farin ciki, amma kuma koda basu sakaki farin ciki ba addu'ar da nakeyi kar su sakaki damuwa, domin kuwa har abada bazan so na tura miki abunda zai sakaki damuwa ba, nagode sai anjuma","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:17:29","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":19,"quote":"Salam, Allah dai yasa farin ciki ne abunda zuciyarki take a halin yanzu, kuma Allah yasa sako na yazo miki ne a lokacin da zuciyarki take tsammanin zuwan sa, kamar dai ko wani lokaci, yanzu ma na rubuto miki ne domin na miki fatan Alkahiri da kuma barka da rana, da fatan kin wuni lafiya.","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:15:43","category":{"id":12,"name":"Sakon Barka Da Rana"}},{"id":18,"quote":"Salam Allah dai yasa wani bai rigani tura miki sakon barka da safiya ba, domin kuwa idan har wani ya rigani nasani cewa shafe awannin dare da nayi ina tinanin sakon da ya kamata na tura miki a wannan safiya ya tashi a banza, ina fatan ki wuni lafiya kyakkyawa, sai anjuma","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:15:14","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":17,"quote":"salam barka da dare ko kuma nace inayiwa dare son barka, bisa haskakashi da kikayi da kayataccen haskenki, ina miki fatan alkhairi, kuma ina fatan murmushi ya kasance abunda fuskarki kullum zata rika bayyanarwa\r\nNagode sosai, ki kwana cikin amincin Allah","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:14:42","category":{"id":11,"name":"Sakon Barka Da Dare"}},{"id":16,"quote":"Salam barkanki da rana, du da cewa ba barka da wannan rana da ake zubawa ya kamata na miki ba, addu'a ya kamata nayi cewa Allah yasa bakya daga cikin mutanen da wannan zafin rana yake duka.\r\nNagode sai anjuma","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:14:17","category":{"id":12,"name":"Sakon Barka Da Rana"}},{"id":15,"quote":"Salam aminci a gareki, ina yi miki barka da wannan kyakkyawar safiya mai matukar kyawu tamkar kyawun fuskarki, dafatan zaki wuni cikin amincin Allah da kuma yardarsa \r\nNagode","status":"Published","created_at":"2026-07-02 10:13:04","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":14,"quote":"Ke nake so kuma zuciyata take yayi. Ya zan yi na iya tsallakewa bayan kin mamaye dukkan jikina?","status":"Published","created_at":"2026-06-30 19:10:51","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":13,"quote":"Kowanne matsayi kin cika shi wajen zama sarauniyar mata a cikin zuciyata, da ke zan yi rayuwata, kuma da ke zan rayu komai tsananin juyin yanayi muna nan tare da'iman.","status":"Published","created_at":"2026-06-30 19:10:14","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}},{"id":12,"quote":"Ina mi\u0199a sa\u0199on gaisuwa mai \u0257auke da fatan amincewar ruhin zuciyarki. Fatana kawai ki ce min kin tashi cikin \u0199oshin lafiya.","status":"Published","created_at":"2026-06-30 19:09:30","category":{"id":10,"name":"Sakon Barka Da Safiya"}},{"id":11,"quote":"Sallamar aminci cikin amintar da ke amintar da ruhin zuciya, gaisuwa nake biyawa zuwa gare ki.","status":"Published","created_at":"2026-06-30 19:07:42","category":{"id":17,"name":"Sakon Soyayya"}}]}